Posts

Showing posts from August, 2022

Masu Garkuwa da mutane sun kashe Dan Kungiyar kwadago ta Kasa NLC.

Image
Kungiyar kwadago ta kasa NLC tayi Rashin Babban Member dinta Comrade Lawal MG. Wannan na zuwa ne kuwa bayan da masu garkuwa da Mutane suka yi garkuwa dashi a watannin da suka gabata. Anyi garkuwa da Marigayi Lawal MG ne da wasu mutanen lokacin da suke kan hanyarsu ta zuwa Birinin tarayya Abuja a watanni uku zuwa hudu da suka gabata. Lawal MG dai Mazaunin Garin Mahuta ne a gundumar Afaka dake karamar hukumar Igabi ta jihar kaduna. Bincike Sun nuna cewa a jiya talata ne aka tabbatar da cewa yan bindigan sun kasheshi bayan kai musu makudan kudaden da suka bukata. Kani ga mamacin, Isah Musa Zuru Shine ya tabbatar da mutuwar yayan nasu a kafar sada zumuntarsa na Facebook da kuma whatapp. Allah ya gafarta masa ya kuma kai haske kabarinsa ya baiwa iyalansa da sairan yan uwa hakurin jure raahinsa. Kafin Rasuwarsa Comrade Lawal MG ma'aikaci ne a Babban Asibitin Ido na kasa dake Nan kaduna.   Matsalar Rashin tsaro dai na ci gaba da ciwa alummar Najeriya kasa a gwiwa wanda akwai bukatar Gwamn...

Team Kaduna Beat Team Katsina secures 7 points

Image
  Update from Northwest Zond YSFON U-16 in Kano 2020.   it is a good result coming from kano state, as Team Kaduna secured 7 points in their three matches at the ongoing northwest zone YSFO U16 football competition 2022. Team kaduna beat team Katsina by four Goals to nil in their third match after playing a goalless draw against Kebbi in their second match picking their first 3-point from their first match defeating Team Sokoto by 2 goals to one. Team kaduna head coach who is the Coach of Athletic Football Academy; Jamilu Muhammad said the players were able to secured the 7-points in the three matches at the event following discipline to training and tactical approach to the game. Other results from Day 2 of the zonal event, Kano 1 beat Katsina 5-0, Zamfara lost 2-1 to Kano 2, Jigawa also lost to Kano 1 by 2-0 while Kebbi and Kano-2 played a goalless draw and Zamfara 0-0 Sokoto. Usman Ibrahim.

IKHANA BABES ZATA KARA DA PORTSMOUTH

Image
 KSCD YOCA BET9JA PREMIER LEAGUE 2021/2022 SEASON WEEK 11 MATCHES WASANNIN GASAR KCSD YOCA KADUNA MAKO NA 11. FRIDAY 05/08/2022 MATCHES EL SURAJ VS NDC time 4:00 PM Venue CHAWAI ROAD GBS ACADEMY VS AYAGA FC time 4:00 PM Venue NIPOST QUARTERS FC GUNNERS VS RIMI YOUTH time 4:00 PM Venue KARGI ROAD SATURDAY 06/08/2022 MATCHES MS ACADEMY VS BAY CLUB time 4:00 PM Venue GSS RIGACHIKUN KAKURI ACADEMY VS FLY CHANCHANGI time 4:00 PM Venue KTL FIELD SUNDAY 07/08/2022 MATCHES GIANT STARS VS EMIRATES time 12:00PM Venue CHAWAI ROAD FC NATIONAL VS BABAH NATIONAL time 2:00PM Venue CHAWAI ROAD BUFA VS GAMJI FA time 2:00PM Venue GSS NARAYI IKHANA BABES VS PORTSMOUTH time 4:00PM Venue KARGI ROAD GHALI SKIMERS VS YOUNG AYAX TIME 4:00PM VENUE NIPOST QUARTERS Usman Ibrahim Mahuta

JADAWALIN WASANNIN ZAGAYE NA 16 NA GASAR AITEO CUP 2022

Image
 Confirmed fixtures! Aiteo Cup Round of 16 Round of sixteen..... Saturday, August 6. Green Berets πŸ†š Niger Tornadoes - FIFA Goal Project, Abuja. Lobi Stars πŸ†šAkure City Academy - UNEC, Enugu. Heartland πŸ†š Dakkada FC - Asaba. Sunshine Stars πŸ†š Katsina United - Area 3, Abuja. DMD πŸ†š Kano Pillars - Bauchi. El-kanemi Warriors πŸ†š Wikki Tourists - Kano. Bendel Insurance πŸ†š Nasarawa United - Aba. Sunday, August 7. Akwa United πŸ†š Kogi United - UNEC, Enugu. Usman Ibrahim 

KASU 0-2 ATBU BAUCHI

Image
  A yau ne aka gurza kwallo tare da kece raini tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Kasu da ATBU bauchi a wasan sahun farko na manyan makarantu. Wasan dai bai yiwa alummar jihar kaduna dadi ba sakamakon yadda tawagar daliban kasu suka yi rashin nasara a hannun tawagar Bauchi Da ci 2-0. Dan wasan ATBU ya fara zura kwallo a cikin minti 8 na wasan bayan da magoya bayan kasu suka yi ihu inda suke zargin dan wasan yayi satan fage amma alkalin wasa ya ce wannan kwallo ta halasta inda wasa ya kasance daya da nema. Jim kadan a kammala wasan ne, tawagar ta Bauchi ta kara samun daman zura kwallo na biyu a wasan a dai dai lokacin da tawagar Kasu ke kokarin rama kwallo daya da aka cita amma gakarta ya ci tura. Da yake jawabi jim kadan bayan kammala wasan, Mai horas da tawagar Kasu Coach Tajudden Delima Saka ya yabawa daukacin yan wasansa bisa yadda suka taka leda yadda ya kamata a wasan. coach Tajudden yama bayyana cewa zasu ci gaba da kokari tare da shiryawa wasan su sahu na biyubda zasu fafata ...

Kajuru LGA Distributes Free Drugs to its people.

Image
In continuation of its comitment to ensure good health of it citizens, kajuru local Government council of kaduna state has Donated drugs worth millions of naira for treatment of dirhea,vomiting, maleria, typhoid fever and other diseases Free of charge to people of the area.  Speaking During the Drugs Distribution at the council secretariat, the Council Chiarman Mr Ibrahim Gajere said the gesture was to show the peaple that governments prority is to ensure they are in good health. Mr Ibrahim Gajere explained that the council supplied the drugs to be  given free to children and  aged people to relief them from spending huge amount of money to treat such kind of diseases.  Mr Gajere added that the Drugs is going to be distributed to 255 health facilities across the 10 electoral wards of the local Government to enable the beneficiaries of the free drugs get it closer to them. the council Chiarman therefore, called  on the health workers to desist from selling the dr...