Posts

Showing posts from April, 2023

YSFON premier league Kaduna week 4 Results

Image
Week 4 Results of the YSFON premier league Kaduna. Junior Kaduna United 1 - 0 New City Katabu United 0- 1 Soccer Stars Bakura United 3 - 2 Fancy Stars  Young Barcelona 1 -  1 DAFA Nanasco vs Kwaru United ( postponed)  to Tuesday at Nipost field kurmin mashi by 4pm. FC Hearts 1 - 1 Rigachikun FA  Danmani United  0-1 Soccer Campus  Alausa Babes 2-3 Arewa Youth Usman Ibrahim..........  

Ikhana Football Academy Rigasa Signed a new player

Image
Ikhana babes football Academy of Rigasa kaduna State has signed a new player Muhammad Abubakar Abba on a one year lone deal. According to secretary of Ikhana Football Academy, Aliyu Mai Hoto said they were able to secured the signing of the talented striker Muhammed Abubakar after playing a fantastic game while playing for his team. The striker who is the best young strikers in Rigasa hailed from Super sports academy of  Rigasa. Muhammad Abubakar scored a wonderful goal during a match between Ikhana babes and  Moses Football Academy. It is expected that the player will prove himself ahead of the commencement of news Kscd Yoca premier league. Congratulations Muhammad Abubakar. Usman Ibrahim........  

Gasar YSFON firimiya Kaduna Mako Na 4

Image
Za a ci gaba Da gasar YSFON premiya Lig Na Kaduna Da wasannin mako Na hudu 4. A juma'arnan kungiyar kwallon kafa ta Junior Kaduna United zata fafata Da New City football Club a filin wasa Na SMC Da karfe 4pm ita kuwa Katabu United zata Karbi bakuncin Soccer Stars a filin wasa Na Nagarta Dake Maraban Jos Da karfe 4pm Sai  Bakura United itama zata kece Raini Da  Fancy Stars a filin minista Da karfe 4pm Na yamma. Yayin Da a ranar Asabar, Young Barcelona zata Karbi bakuncin DAFA a filin wasa na Kargi Da karfe 4pm Na yamma Sai Nanasco f c ta Rigasa zata Kara Da Kwaru United a filin wasa Na NIPOST kurmin mashi Da karfe 4pm Na yamma. Sai wasannin ranar Lahadi, FC Hearts zata buga Da Rigachikun Football Academy a filin yankin ruwa wato Water Tank , Rigasa Da karfe 4pm ita kuwa Danmani United zata fafata Da Soccer Campus a filin NIPOST Da karfe 4pm Na yamma Sai a karshe Alausa Babes Da fafata wasa Da Arewa Youth a filin wasa na Maimuna Gwarzofootball Suma Da karfe 4 Na yammaci. A Wani ...

YSFON premier league Kaduna week 4

Image
the YSFON premier league Kaduna continues this week with week four matches. As this Friday Junior Kaduna United will play New City football Club at SMC Field by 4pm, Katabu United to welcome Soccer Stars at Nagarta Field, Maraban Jos by 4pm, Bakura United to battle against Fancy Stars at Ministers' Field by 4pm. while on Saturday, Young Barcelona will host DAFA at Kargi Road by 4pm, Nanasco f c of Rigasa to slog it against Kwaru United at NIPOST Field by 4pm, And on Sunday, FC Hearts will play Rigachikun Football Academy at Water Tank Field, Rigasa by 4pm,Danmani United to battle against Soccer Campus at NIPOST Field by 4pm, and lastly Alausa Babes to play Arewa Youth at Maimuna Gwarzofootball field by 4pm. However, the youth sports Federation of Nigeria YSFON is now 58 years of age from it establishment. Usman Ibrahim......  

Dan wasan Kaduna ya Sanya hannu Akan kwantiragin shekara guda

Image
  Matashin Dan wasa Daga Jihar Kaduna Jibril Muhammad ya Sanya hannu Akan kwantiragin shekara guda Da kungiyar kwallon kafa ta Best talent football Dake jihar Lagos. Jibril Muhammad Wanda Dan asalin kungiyar kwallon kafa ta Divine football Club ne a Barikin horas Da kananan hafasoshin soji anan Kaduna Yana cikin sabbin Yan Wasa Da wasan Da kungiyar  Best Talent ta Siya a shirye shiryen Fara gasar National league NLO ta kasa. Dan wasan,Jibril Muhammad kafin Sanya hannunsa a Sabuwar kungiyar  Yana cikin Yan wasan Da suka taimakawa kungiyar kwallon kafa ta DMF Football Academy Dake Mahuta a gasar Ramadan Cup Na 2021 Da Na 2022. Mai Horas Da kungiyar kwallon kafa ta Divine FC Sulaiman Dari, Wanda akafi Sani Da Coach Rosi ya tabbatar Da Sanya hannu Dan wasan a lokacin zantawarsu Da Wakilin labaran wasannin Ksmc Kuma yayi mishi fatan samun nasara a rayuwarsa. Jibril Muhammad Mai shekaru 16 Da haihuwa Dan wasan tsakiyar ne Mai taimakawa Yan wasan gaba  Kuma ana Saran Zai Sa...

NLO signing of the season

Image
A Kaduna based young talent Jibril Muhammad has signed a one year lone deal for Best talent football Club of Lagos state.  Jibril Muhammad from Divine football Club of NDA Barrack Kaduna was among the new players signed by Best Talent Football Club of Lagos in preparation ahead of the commencement of National league NLO.   The young talent, Jibril Muhammad before signing for his new club, contributed immensely for DMF Football Academy of Mahuta in the 2021 and 2022 Ramadan Cup kaduna.  Head coach of Divine FC Sulaiman Dari, popularly known as Coach Rosi confirmed the signing in a telephone chat with Ksmc sports, and wish him a big deal in the near future. The 16 year old player, Jibril Muhammad is is a right footed player and is taunted to get more playing time in his new club Best talent football Club.   Usman Ibrahim.......

Mendy ka Iya jinyar watanni shida Yana jinya.

Image
  Mendy ka Iya kwashe watanni shida Yana jinya. Dan wasan Bayan Real Madrid Ferland Mendy Na fuskantar jinya Na watanni shida saboda rauni Daya Samu Bayan dawowa Daga Wani raining. Mendy, Mai shekaru  27, ya Samu rauni tun a Watan janairun shekarar Bara Inda Daga bisani ya dawo a wasan Da Real da Da Barcelona kafin Ake Hutun wasannin kasashe. Gabanin wasan Da Real ta doke Real valladolid 6-0 a gida ta tabbatar Da cewa Mendy ya Samu rauni. Mendy ba Zai Samu buga wasan Copa del Rey Na dab Dana karshe ba da Barcelona Da Kuma wasan zakakrun Nahiyar Turai Da Chelsea. Amma ana fatan cewa Mendy Zai Iya dawowa Fagen Wasa kafin karewar gasar Laliga a Watan Yuni. Sai Dai Yan Wasa irinsu, Antonio Rudiger Da Mariano Diaz zasu kasance a wasan Da Barcelona Bayan Da Yan wasan suka Yi atisaye Da sauran Yan wasan. Usman Ibrahim...........  

Henry ya bukaci Messi ya Koma Barcelona

Image
  Tsohon Dan wasan Arsenal, Barcelona Da Faransa Thierry Henry ya Na bukatar Lionel Messi ya Koma tsohuwar kungiyar sa ta Barcelona ya Kuma ajiye tamola a filin wasa Na Nou Camp. wannan Na zuwa ne Bayan Da Magoya bayan PSG suka yiwa Messi ihu a makon Daya gabata Wanda Hakan Bai yiwa Henry Dadi ba. Thierry Henry yace ya zaku yaga  Lionel Messi ya kammala buga Wasa a Barcelona saboda Hakan ya kamata. kwamtiragin Messi a PSG Zai Kare ne a karshen Watan yunin wannan shekarar. Henry yace ihun Da Magoya bayan PSG sukayiwa Messi a wasan da kungiyar ta Yi rashin nasara Akan Lyon Bai dace ba. Thierry Henry  ya bayyana bacin ransa Akan matakin Da suka dauka. Rahotanni Sun bayyana cewa magoya bayan PSG Suna fushi ne Na rashin samun nasara Akan Bayern Munich a gasar Zakarun Nahiyar Turai adon haka Suna ganin Kawai sun gaji DA Messi ya bar kungiyar. Henry, Wanda ya taba taka Leda Da Messi a  Barcelona,  ya ce komawar Shi Barcelona ne Kawai mafita.  Usman Ibrahim.......