Mendy ka Iya jinyar watanni shida Yana jinya.

 



Mendy ka Iya kwashe watanni shida Yana jinya.


Dan wasan Bayan Real Madrid Ferland Mendy Na fuskantar jinya Na watanni shida saboda rauni Daya Samu Bayan dawowa Daga Wani raining.

Mendy, Mai shekaru  27, ya Samu rauni tun a Watan janairun shekarar Bara Inda Daga bisani ya dawo a wasan Da Real da Da Barcelona kafin Ake Hutun wasannin kasashe.

Gabanin wasan Da Real ta doke Real valladolid 6-0 a gida ta tabbatar Da cewa Mendy ya Samu rauni.

Mendy ba Zai Samu buga wasan Copa del Rey Na dab Dana karshe ba da Barcelona Da Kuma wasan zakakrun Nahiyar Turai Da Chelsea.

Amma ana fatan cewa Mendy Zai Iya dawowa Fagen Wasa kafin karewar gasar Laliga a Watan Yuni.

Sai Dai Yan Wasa irinsu, Antonio Rudiger Da Mariano Diaz zasu kasance a wasan Da Barcelona Bayan Da Yan wasan suka Yi atisaye Da sauran Yan wasan.


Usman Ibrahim...........

 


Comments

Popular posts from this blog

Kaduna Polytechnic tayi cikakken bayani akan jinkirin Kiran dalibai da suka Kammala karatu zuwa aikin yiwa Kasa hidima.

The Story of Abdulazeez Butu (Zezu): A hardworking and talented player.

MAL-MOH zai tsaya takaran Shugaban Matasan APC a Shiyyar Arewa maso Yamma