Shugaban NFF ya Bukaci a Daina Cunkusa Kalandar wasannin Premier ta Najeriya


 Daga Usman Ibrahim...

Gabanin Gasar kwararru ta kasa wato Nigeria premier league na kamar wasa ta 2024/2025, shugaban Hukumar kwallon kafa ta Kasa, Alhaji Ibrahim Musa Gusau, ya bukaci Kwamitin shirya gasar daya daina Sanya wasannin da zasu Cunkushe wanda zai ci karo ko haifar da tarharo a lokacin gasar.

Gusau ya bayyana hake ne yayin da Yake Jawabi a lokacin Babban Taron hukumar daya gudana a Abuja inda ya jaddada cewa a shirye suke wajen ganin gasar ya samu Gagarumin ci gaba .

Ana saran Fara gasar Nigeria premier league ne a ranar Asabar 31 ga watan Ogustan 2024, inda masu Rike da Kambun gasar Rangers International zata kara da El-Kanemi Warriors a wasan Farko na Gasar.

YCMC MEDIA.

Comments

Popular posts from this blog

Kaduna Polytechnic tayi cikakken bayani akan jinkirin Kiran dalibai da suka Kammala karatu zuwa aikin yiwa Kasa hidima.

The Story of Abdulazeez Butu (Zezu): A hardworking and talented player.

MAL-MOH zai tsaya takaran Shugaban Matasan APC a Shiyyar Arewa maso Yamma