Posts

Showing posts from June, 2023

Tawagar Arewa maso gabas ta lashe gasar YSFON Na kasa Bayan doke Arewa maso yamma a wasan karshe

Image
 Tawagar kwallon kafa ta YSFON Na shiyyar Arewa Maso gabas ta lashe gasar YSFON U-16 na kasa Da aka kammala a jihar Kaduna Bayan doke shiyyar Arewa Maso yamma daci Daya mai ban haushi a wasan karshe. Wasan karshen Wanda ya gudana a filin wasa Na Ahmadu Bello Dake nan Kaduna ya Samu halartar manyan baki Da suka fito Daga bangarori daban daban Da sauran yan kallo Da suka fito Domin Shaida gasar na kasa. Dan wasan Arewa maso gabas Abdulrahman Ali shine ya zura kwallo guda data makale tun kafin aje Hutun Rabin lokaci Na wasan a gaban Yan kallo musanman magoya bayan shiyyar Arewa Maso yamma. Tawagar Arewa Maso yamma ta rinka matsa lamba wa tawagar Arewa maso gabas Dan ganin ta Rama kwallon Amma kokari Da jajurewa Na mai tsaran raga Na tawagar Arewa maso gabas Adamu Ibrahim yasa an gaza Rama kwallon Kuma tawagar Arewa maso gabas ce ta lashe gasar. Da yake jawabi Bayan Mika kofin GA Wanda suka lashe, Kwantrola na hukumar shige Da fice ta kasa reshen jihar Kaduna,Bashir Muhammad Lawal ya ...

Northeast YSFON team beat Northwest to emerged Champions at the just Concluded National U-16 Football Championship Kaduna

Image
YSFON northeast Football team has emerged Champions at the just Concluded YSFON National U-16 Football Championship Kaduna after beating Northwest YSFON team by a lone goal in the final match. The final match which took place at the main bowl of the Ahmadu Bello Stadium Kaduna witnessed lot of dignitaries from various sectors and spectators who came to witnessed the National event. Abdulrahman Ali scored the only goal for the Northeast Team in the first half of the game in front of Northwest supporters. The Northwest Team have been putting pressure on the Northeast Team to ensure they equalise the goal but unfortunately with the brilliant performance of northeast goal keeper Adamu Ibrahim did not give any room for the host team to equalize and the match ended 1-0 in favour of the north east. Speaking after presenting the trophy to the winning team, The Controller Nigeria Immigration service Kaduna State command, Bashir Muhammad Lawal expressed Delight with the performance of the entire...

Dan wasan Flying Eagles Haliru Sarki ya Sanya hannu Da kungiyar Al Ain.

Image
Dan wasan tawagar Flying Eagles ta najeriya Haliru Sarki ya sanya hannu akan kwantiragi da kungiyar kwallon kafa ta Al Ain dake yankin larabawa. Wannan kuwa na zuwa ne bayan da dan wasan ya nuna bajinta a gasa r cin kofin duniya na yan kasa da shekaru 20 da aka kammala a kasar Argentina. Da take tabbatar da sanya hannun kungiyarsa, Mahanaim FC tace tuni suka cimma yarjejeniya dan wasan Haliru Sarki da kungiyar da Al Ain kan daukarsa. Haliru Sarki, na daya daga cikin yan wasan najeriya da suka taimakawa najeriya ta samun zuwa mataki na gaba a gasar bayan zura kwallaye inda daga bisa Sukai rashin Nasara a hannun Korea. Usman Ibrahim

Najeriya ta Samu Tikitin zuwa gasar Cin kofin kasahsen Nahiyar Afirika Na 2023.

Image
  Kwallon karshe da Dan wasan  najeriya Kelechi Iheanacho ya zura a wasam da najeriya ta doke Saliyo ne ya baiwa tawagar super eagles daman samun tikitin zuwa gasar cin kofin kasashen nahiyar afirka na 2023 da zai gudana a kasar Ivory Coast. Dan wasa Victor Osimhen ne ya zura kwallaye biyu a wasan a cikin minti 19 da 32 yayin da dan wasan saliyo Mustapha Bundu ya rama kwallo guda a minti 41 yayin da bayan an dawo hutun rabin lokacin dan wasan saliyo Augustine Kargbo ya maida wasa 2 da 2 inda ana dab da Karkare wasa dan wasan super eagles Kelechi Iheanacho  ya zura kwallo ta uku wa najeriya inda najeriya ta doke saliyo da ci uku da biyu. Yanzu haka Guinea Bissau ta koma ta biyu a teburin rukunin amma kuma itama ta samu tikitin zuwa gasar sau hudu kenan a jere. Yayin da kuma a wani bangaren, dan wasa Victor Osimhen yasha gaban yan wasa Ahmad Musa da Ighalo a yawan zurawa majeriya kwallo inda yake da 17 yayin da kuma har yanzu marigayi tsohon dan wasan najeriya Rashidi Yekin...

Arewa maso yamma ta lallasa kudu maso gabas 7-0 a ci gaba da gasar YSFON U-16 na kasa a kaduna

Image
  A lahadinnan ne 18 GA Watan yunin 2023  dai tawagar kwallon kafa ta shiyyar arewa maso yamma ta doke tawagar kwallon kafa ta yankin kudu maso gabas da ci bakwai da nima. Dan wasan shiyyar arewa maso yamma, yahatu Mula wanda ya fito daga jihar kebbi shine ya zura kwallaye har guda 4 inda kuma tsohon dan wasan Njeriya Garba Lawal ya bashi kyautar wanda yafi taka leda a wasa. Yayin da a wasa na biyu da aka buga tawagar kwallon kafa ta shiyyar arewa ta tsakiya ta lallasa Rivers da ci uku da nima. Sai kuma a yau litinin za a fafata sauran wasanni takwas na rukuni inda yanzu haka a ke fafata wasa tsakanin kudu maso kudu da kuma arewa maso gabas yayinda har ila yau gudu maso gabas zata kara da arewa ta tsakiya sai arewa ta yamma ta kara bugawa da Rivers yayin da arewa ta tsakiya zata fafata da arewa ta yamma sai wasan rukuni na karshe zai gudana tsakanin Rivers da kudu maso gabas da karfe 3 da kwata. Usman Ibrahim.

Northwest Team beats South east 7-0 at the Ongoing YSFON U-16 Football Championship 2023

Image
Northwest representative at the ongoing YSFON National U-16 Football Championship has defeated southeast 7-0 this Sunday Northwest Forward Yahatu Mula from kebbi state scored four goals after performing well during the encounter. Yahatu Mula was awarded man of the match by Ex-super eagle’s player Garba Lawal While in the second group match, North Central beat Rivers 3-0. This Monday, the remaining group matches will be played at the ABS pitch A as South-South will take on North east,  south east will play North Central, North West to take on Rivers, North Central to host North west and the last group match will see Rivers battling against South East. And on Tuesday all semi-final matches will take place at the at the Main bowl of Ahmadu Bello Stadium kaduna by 10am and 12noom while the final match will be on Wednesday by 3:30pm. Usman Ibrahim.