Brazil ta Doke Najeriya da ci 1-0


 25th July, 2024

Daga Usman Ibrahim


Tawagar Super Falcons ta kasa ta yii Rashin nasara a wasanta na Farko a gasar Olympic a hannun kasar Brazil da ci 1-0 shekaru 16  rabonta da fafatawa a gasar.

Wasan da aka buga a Alhamis Dinnan a Birnin Bordeaux dai ya tattara yan kallo kuma Najeriya tayi Rashin Nasara a wasan na rukuni na uku.

 

 LABARAN YCMC

Comments

Popular posts from this blog

Kaduna Polytechnic tayi cikakken bayani akan jinkirin Kiran dalibai da suka Kammala karatu zuwa aikin yiwa Kasa hidima.

Besiktas ta ki amincewa da tayin Ajax na daukar dan wasan Najeriya Wilfred Ndidi.

Yan Sanda sun ceto wasu Mutane da aka yi garkuwa da su a Jihar Kebbi.