Sabon Kocin Super Eagles, Eric Chelle zai Rika karbar naira Miliyan N85 a Matsayin Alwashinsa duk wata.


 9 January, 2025

Daga Usman Ibrahim Mahuta.


Sabon Kocin Super Tawagar Super Eagles Coach, Eric Chelle zai Rika karbar dala Dubu 55 Wanda yayi dai dai da naira Miliyan 85 da Dubu Dari tara da tamanin da hudu da Dari tara a Matsayin albashinsa duk wata.

An bayyana Sunan Chelle  Matsayin Sabon Kocin Super eagles ne a ranar Talatarnan bayan non nazari da Shawarwari akan kwarewar Mai horaswar.

Ana saran Sabon Kocin Kuma Tsohon Kocin kasar Mali zai iso Najeriya a ranar Asabar da mataimakansa biyu domin kaddamar dasu a ranar litinin a Birnin tarayya Abuja.

A yanzu Aikin dake gaban Sabon Kocin Super eagles din shine, tunkarar Gasar Cin kofin Nahiyar Africa Masu wasu a kungiyoyin Cikin Gida wato CHAN a kasar Marocco da kuma Samun tikitin zuwa Gasar Cin kofin Duniya na 2028.


Comments

Popular posts from this blog

Kaduna Polytechnic tayi cikakken bayani akan jinkirin Kiran dalibai da suka Kammala karatu zuwa aikin yiwa Kasa hidima.

The Story of Abdulazeez Butu (Zezu): A hardworking and talented player.

MAL-MOH zai tsaya takaran Shugaban Matasan APC a Shiyyar Arewa maso Yamma